IQNA - Idin babbar Sallah yana daya daga cikin manyan bukukuwan musulmi da ake yi a ranar 10 ga watan Zul-Hijja, wanda da yawa daga cikin abubuwan da aka haramta na aikin Hajji suka halatta ta hanyar layya.
Lambar Labari: 3491353 Ranar Watsawa : 2024/06/16
Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murnar idin babbar salla h ga shugabannin kasashen musulmi na duniya.
Lambar Labari: 3485037 Ranar Watsawa : 2020/07/30